Sabuwar cacar-baki ta kunno kai tsakanin Nasir El-Rufa'i da gwamnatin tarayya bayan tsohon gwamnan ya caccaki gwamnatin tare da zargin ta da ta'azzara matsalolin tsaro ta hanyar "ƙarfafa ƴanbindiga" ...
Tsohon gwamnan jihar Kaduna, Malam Nasir El-Rufai ya ce bai bar jam'iyya mai mulki ta APC ba har sai da tsohon shugaban Najeriya, Muhammadu Buhari ya amince da batun barinsa jam'iyyar APC da komawa ...
A wata hira da aka yi da El-Rufai cikin dare ne tsohon gwamnan Kadunan ya yi zargin cewa Nuhu Ribadu yana da burin tsayawa takarar shugaban ƙasa a babban zaɓe mai zuwa. A yayin hirar da aka yi da shi ...
Yayin wata hira a ƙarshen mako, El Rufai ya ce irin matsalar tsaron da ake gani a ƙarƙashin gwamnatin Bola Tinubu ta zarce lokacin tsohuwar gwamnatin Muhammadu Buhari, amma kafofin yada labarai ba sa ...